RFI Hausa|562 - Ana ci gaba da tsokaci kan mutuwar mutane a hannun Civil Defence na jihar Neja
Shirin Mu Zagaya Duniya na duba Wasu Muhimman Labarai da suka ja hankalin Duniya a cikin mako. Ana gabatar da shirin ne a ranar Asabar da safe a kuma maimaita ranar Lahadi da daddare.
00:00
00:00
エピソードの説明はありません。
公開日19 9月 2026
再生時間
エピソード
562-
Ana ci gaba da tsokaci kan mutuwar mutane a hannun Civil Defence na jihar Neja
再生済み
19 9月 2026
561-
Dangote ya buɗewa al'uma ƙofar shiga a dama dasu a harkokin matatar mai
再生済み
12 9月 2026
560-
Yunkurin juyin mulki a Nijar ya ci gaba da ɗaukar hankali a faɗin duniya.
再生済み
05 9月 2026
559-
Adadin mutanen da suka mutu a ambaliyar ruwan Nepal na ci gaba da ƙaruwa
再生済み
29 8月 2026
558-
Mu zagaya Duniya: Fara yaƙin neman zaɓe da musayar yawu tsakanin Tinubu da Atiku
再生済み
22 8月 2026
557-
Waiwaye game da muhimman labarai da suka faru a wannan makon
再生済み
15 8月 2026
556-
Saudiya, Pakistan da Turkiya sun sanar da kulla yarjejeniyar tsaro
再生済み
08 8月 2026
555-
Mu Zagaya Duniya: Zafin alaƙa tsakanin Najeriya da Afrika ta kudu
再生済み
01 8月 2026
554-
Mu zagaya Duniya: Kotu ta yiwa ƴan ta'adda ɗaurin rai da rai a Najeriya
再生済み
25 7月 2026
553-
Ceto ɗalibai da malamansu a Oyo na cikin labarai da suka ja hankali a makon jiya
再生済み
18 7月 2026
552-
Faɗa ya sake ɓarkewa tsakanin Amurka da Iran bayan rugujewar yarjejeniya
再生済み
11 7月 2026
551-
Bitar muhimman labarun da suka faru a mako daga Rfi hausa
再生済み
04 7月 2026
550-
Ana ci gaba da laluben dubban mutanen da suka ɓata a girgizar kasa a Venezuela
再生済み
27 6月 2026
549-
Shirin yayi bita kan harin da aka kai filin jirgin saman Yamai da ma wasu labarai
再生済み
20 6月 2026
548-
Shirin ya fara da yadda aka buɗe bikin gasar cin kofin duniya a ƙasar Mexico
再生済み
13 6月 2026
547-
Yadda malaman makaranta suka gudanar da zanga-zanga kan rashin tsaro a Najeriya
再生済み
06 6月 2026
546-
Mahajjata kusan miliyan biyu sun gudanar da aikin Hajjin bana
再生済み
30 5月 2026
545-
RFI Hausa ta cika shekaru 19 da fara watsa labarai cikin harsshen Hausa
再生済み
23 5月 2026
544-
Yadda harin dakarun Najeriya ya kashe ɗimbin mutane a kasuwar Zurmi
再生済み
16 5月 2026
543-
Wasu daga cikin muhimman labaru a cikin makon daya gabata
再生済み
09 5月 2026
542-
Yadda haɗakar ƙungiyoyi suka ƙaddamar da farmaki a sassan Mali
再生済み
02 5月 2026
541-
Shirin mu zagaya duniya ya tattaro manyan labaran da suka faru a wannan mako
再生済み
25 4月 2026
540-
Makomar masu shiga tsakani,kan neman ƙulla yarjejeniya tsakanin Amurka da Iran
再生済み
18 4月 2026
539-
Bitar Labaran mako: Iran ta amince da buɗe mashigin Hormuz ga jiragen kasuwanci